iqna

IQNA

ranar Alhamis
Tehran (IQNA) Shafin sadarwa na yanar gizo na Aljazeera cewa, ya fitar da mafi karancin sa’o’i da kuma mafi karancin sa’o’in azumin watan Ramadan a kasashen musulmi da ma duniya baki daya.
Lambar Labari: 3488768    Ranar Watsawa : 2023/03/07

Hamid Majidi Mehr ya sanar da:
Tehran (IQNA) Shugaban cibiyar kula da harkokin kur'ani ta kungiyar Awka ta kasar Iran ya sanar da cikakken lokaci na matakin farko da na karshe na gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 39 na Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
Lambar Labari: 3488381    Ranar Watsawa : 2022/12/23

A karon farko:
Tehran (IQNA) Rediyon kur'ani mai tsarki na kasar Masar ya watsa tafsirin Sheikh Abdul Azim Zaher da Mansour Al Shami da kuma Ragheb Mustafa Gholush, wasu makarantun kasar Masar guda uku da wannan kafar yada labarai ba ta watsa shi ba har ya zuwa yanzu.
Lambar Labari: 3487974    Ranar Watsawa : 2022/10/08

Tehran (IQNA) Saudiyya ta tabbatar da ganin jinjirin wata a kasar a jiya Laraba kuam yau alhamis ne 1 ga watan na Kasar Saudiyya ta ayyana ranar Alhamis a matsayin ranar farko ga watan Zu al-Hijja
Lambar Labari: 3487489    Ranar Watsawa : 2022/06/30

Tehran (IQNA) Nujba ta bayyana cewa za su mayar da yaki da ta’addanci a cikin kasashen da suke daukar nauyin ‘yan ta’adda a Iraki
Lambar Labari: 3485581    Ranar Watsawa : 2021/01/23